NSCDC Special Mining Marshals Commander, Onoja Attah, Charges Operatives on Physical Exercise
The Commander of the Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) Special Mining Marshals, Onoja Attah, has charged operatives of the unit to take physical fitness and regular exercise seriously,…
CG Olumode Ya Gargadi Ma’aikatan Hukumar Kariya Daga Gobara Kan Cin Hanci Wajen Daukar Aiki, Ya Yi Alkawarin Inganta Jin Dadin Ma’aikata
Babban Kwamandan Hukumar Kariya Daga Gobara ta Tarayya (Federal Fire Service – FFS), Olumode Adeyemi Samuel, ya gargadi jami’ai da ma’aikatan hukumar da su guji duk wata harka ta cin…
CG Olumode Cautions Fire Service Personnel Against Job Racketeering, Promises Better Welfare
The Controller General of the Federal Fire Service (FFS), Olumode Adeyemi Samuel, has cautioned officers and men of the Service to steer clear of job racketeering and other unethical practices,…
CG Olumode Ya Kara Wa Ma’aikatan Wuta Karfin Gwiwa a Ziyarar Aiki ta Tarihi a Abuja
Babban Kwamandan Hukumar Kariya Daga Gobara ta Tarayya (Federal Fire Service – FFS), Olumode Adeyemi Samuel, ya kara wa jami’ai da ma’aikatan hukumar karfin gwiwa yayin wata ziyarar aiki ta…
CG Olumode Inspires Firefighters During Landmark Visit to Abuja Commands
The Controller General of the Federal Fire Service (FFS), Olumode Adeyemi Samuel, has boosted the morale of officers and men during a landmark working visit to the Kubwa Abuja Metropolitan…
Dalilan Da Yasa Doka Kan Hako Ma’adinai a Najeriya Ke Bukatar Gyara Da Gaggawa Don Yaƙar Hako Ma’adinai Ba Bisa Ka’ida Ba
Hoto: Dr. Dele Alake, Ministan Ma’adinai. Dr. Kenneth Obiagwu, masani kan ilimin kasa (Geologist), ya rubuto daga Jihar Edo Sashen ma’adinan kasa a Najeriya ya zama daya daga cikin muhimman…
Why Nigeria’s Mining Laws Need Urgent Reform to Tackle Illegal Mining
Pix: Dr. Dele Alake, Solid Minerals Minister Dr. Kenneth Obiagwu, a Geologist, writes in from Edo State Nigeria’s solid minerals sector has emerged as one of the most critical frontiers…
MINISTAN TSARO YA YABA DA MANUFAR NAF YAYIN DA AKA KADDAMAR DA SABON GININ HEDIKWATA A GUDU, ABUJA
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta sake cimma wani muhimmin ci gaba a kokarinta na zamani, yayin da a ranar Litinin, 6 ga Oktoba, 2025, aka kaddamar da sabon…
Defence Minister Commends NAF’s Vision as New Headquarters Annex Commissioned in Gudu, Abuja
The Nigerian Air Force (NAF) on Monday, 6 October 2025, achieved another significant milestone in its modernization drive with the commissioning of its new Headquarters Annex Complex in Gudu, Abuja.…
Kwamandan NSCDC na Jihar Ebonyi Ya Hada Kai da Takwarorinsa na Kudu maso Gabas Wajen Tarbar Babban Kwamanda Janar a Jihar Anambra
Kwamandan Jihar Ebonyi na Hukumar Tsaro da Kare Rayuka da Dukiyoyin Jama’a ta Najeriya (NSCDC), Kwamanda Francis Chika Nnadi, ya shiga cikin tawagar manyan jami’an hukumar da suka tarbi Babban…