Binciken Hakko Ba Bisa Ka’ida Ba: Ma’aikatar Ma’adinai Ta Karyata Zargin Kwamitin Majalisa, Ta Ce Dangantakarta da Majalisar Wakilai Na Tafiya Lafiya
Ma’aikatar Raya Ma’adinai ta ƙaryata zargin da Kwamitin Wucin Gadi na Majalisar Wakilai kan Binciken Hakko Ma’adinai, Tsaro da Hana Saƙaƙen Kuɗi ya yi, cewa ma’aikatar ta gaza yin haɗin…




