SANARWAR TSARO GA JAMA’A!BODA KAMORU, KA DAINA DORA MAN FUEL A JERRYCAN – MUTANE KAKE KAWO, BA KAJIYA BA NE
Yan’uwa, mu fadi gaskiya.Tankin mota ba kayan ado ba ne.Yana da tsarin zane, murfi, bawul, da tsarin tsaro.Yawancin motoci suna daukar lita 45 zuwa 70 a tanki, wasu SUVs ma…




