Tinubu Ya Sake Naɗa Audi a Matsayin Babban Kwamandan NSCDC na Wa’adi na Biyu
Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake naɗa Dakta Ahmed Abubakar Audi a matsayin Babban Kwamandan Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) na wani sabon wa’adi na shekaru biyar.Sabon…




