Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya Ta Ɗaga Babban Jami’i Zuwa Mukamin Controller, Ta Kuma Haɓaka Jami’ai 2,850 a Faɗin Ƙasa
Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya (Federal Fire Service – FFS) ta sanar da ɗaga mukamin Babban Jami’in Ayyuka na musamman ga Babban Daraktan Hukumar, Mataimakin Controller of Fire (DCF) Musa…



