CG Samuel Olumode Ya Shirya Gabatar da Muhimmin Jawabi Kan Sauye-Sauyen Tsarin Hukumar Kwana-Kwana a Taron 2025 People’s Security Monitor Security Summit da Za a Gudanar a Abuja
CG Olumode People’s Security Monitor (PSM) ta tabbatar da cewa Kwanturola Janar na Hukumar Kwana-Kwana ta Tarayya, CG Samuel Olumode, zai kasance babban mai jawabi a taron 2025 People’s Security…




