MAYAKAN HAKAR MA’ADANAI SUN KAI SUMAME KAN HAKAR MA’ADANAI BA BISAKA’IDA A JIHAR OYO
Jami’an Rundunar Mayakan Hakar Ma’adanai ta Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) sun gudanar da wani gagarumin samame a garin Saki, Jihar Oyo, inda suka tarwatsa ayyukan hakar ma’adanai…



