Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta kori wani ma’aikaci saboda rashin biyayya da barin aiki ba tare da izini ba
Daga Benjamim Udoaka Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta kori wani ma’aikaci da aka bayyana da SMMEA Uma Tu E5618 bayan gudanar da binciken ladabtarwa kan karya dokokin soja. A…



