Ministan Cikin Gida Olubunmi Tunji-Ojo Ya Bukaci Kammala Ginin National Fire Academy a Watan Mayu 2026, Ya Umurci Masu Gini da Su Hanzarta Aiki
Ministan Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya tabbatar da kudurin Gwamnatin Tarayya na kammala National Fire Academy (NFA) dake Sheda, Abuja, kafin watan Mayu 2026. Ya bayyana hakan ne a lokacin…


