An Karrama Kwamandan NSCDC na Jihar Nasarawa da Lambar Yabo ta Jagoranci da Gudanar da Tsaro
An karrama Kwamandan Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya, NSCDC, reshen Jihar Nasarawa, Kwamanda Brah Samson Umoru, da lambar yabo ta Jagoranci na Kwarai da Kyakkyawan Gudanar da Tsaro daga…





