Sojojin Operation Hadin Kai Sun Lalata Sansanonin ’Yan Ta’adda, Sun Dakile Hare Hare a Yankin Arewa Maso Gabas
Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa Maso Gabas karkashin Operation Hadin Kai sun samu karin nasarori a ci gaba da gudanar da Operation Desert Sanity, inda suka lalata wasu sansanonin…





