CGF Olumode Ya Sake Gargadin Jama’a Kan Hadarin Dibbo Man Fetur Daga Tankokin Da Suka Yi Hatsari
Babban Daraktan Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya, Olumode Samuel Adeyemi, ya fitar da kakkausar gargadi ga ’yan Najeriya kan mummunar dabi’ar dibbo man fetur ko dizal daga tankokin dakon mai…






